Powered By Blogger

How are you doing.

You'r highly Welcome

You are here,a website that is full of rich products.thanks

Popular Posts

Wednesday, April 6, 2011

Najeriya Sai mai Gaskiya

Ya ku yan NAJERIYA,ya kamata mu sani cewa,NAJERIYA dai kasar mu ce wacce ba muda wata kasa wadda ta wuce wannan.saboda haka mu tashi mu tsayu kai da fata,domin ganin mun zabi shugabbani na gari,ba wadanda za su sace mana dukiyar kasa ba su barmu cikin kuncin talauci da jahilci,da rashin magunguna a asibiti,rashin ingantaccen ilmi,rashin kayan aiki a asibitoci,rashin tsaftataccen ruwan sha,rashin kyawawan hanyoyi,da rashin kayayyakin more rayuwa.saboda haka mu tsaya mu zabi shugabbani na gari masu kishin mu talakawa da kasar mu NAJERIYA.KU KAN KURCIYA JAWABI NE GA MAI HANKALI.

No comments:

Post a Comment

Pls leave your message