بسم الله الرحمن الرحيم وصلاةوسلام علي أشرف المرسلين،صلي الله تعلي عليه وعلي أله و أصحبه وسلم.
My websites
How are you doing.
You'r highly Welcome
You are here,a website that is full of rich products.thanks
Popular Posts
-
Science laboratory technology course is playing a vital role in almost all field related to the development of science and also technology
-
Ya ku yan NAJERIYA,ya kamata mu sani cewa,NAJERIYA dai kasar mu ce wacce ba muda wata kasa wadda ta wuce wannan.saboda haka mu tashi mu tsay...
-
Hello!!!
-
Hello!!!
-
Hello!!!
-
Hello!!!
-
United States of Africa Map of the 53 sovereign states of Africa prior to South Sudanese independence The United States of Africa is...
-
Hello!!!
-
Hello!!!
Wednesday, April 6, 2011
Najeriya Sai mai Gaskiya
Ya ku yan NAJERIYA,ya kamata mu sani cewa,NAJERIYA dai kasar mu ce wacce ba muda wata kasa wadda ta wuce wannan.saboda haka mu tashi mu tsayu kai da fata,domin ganin mun zabi shugabbani na gari,ba wadanda za su sace mana dukiyar kasa ba su barmu cikin kuncin talauci da jahilci,da rashin magunguna a asibiti,rashin ingantaccen ilmi,rashin kayan aiki a asibitoci,rashin tsaftataccen ruwan sha,rashin kyawawan hanyoyi,da rashin kayayyakin more rayuwa.saboda haka mu tsaya mu zabi shugabbani na gari masu kishin mu talakawa da kasar mu NAJERIYA.KU KAN KURCIYA JAWABI NE GA MAI HANKALI.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment
Pls leave your message